Ish 19:23 HAU

23 A wannan rana, za a yi wata babbar hanya tsakanin Masar da Assuriya. Mutanen ƙasashen nan biyu za su yi ta kai da kawowa tsakaninsu, al'ummai biyu za su yi sujada tare.

Karanta cikakken babi Ish 19

gani Ish 19:23 a cikin mahallin