11 Rana tana zuwa sa'ad da girmankan 'yan adam zai ƙare, zai kuma lalatar da fāriyar 'yan adam. Sa'an nan Ubangiji ne kaɗai za a ɗaukaka.
Karanta cikakken babi Ish 2
gani Ish 2:11 a cikin mahallin