Ish 2:4 HAU

4 Zai sulhunta jayayyar da yake tsakanin manyan al'ummai,Za su mai da takubansu garemani,Masunsu kuma su maishe su wuƙaƙen aske itace,Al'ummai ba za su ƙara fita zuwa yaƙi ba,Ba za su ƙara koyon yaƙi ba.

Karanta cikakken babi Ish 2

gani Ish 2:4 a cikin mahallin