Ish 21:11 HAU

11 Wannan shi ne jawabi a kan Edom.Wani daga Edom ya kira ni ya ce, “Ya mai tsaro, gari ya kusa wayewa? Ka gaya mini har sai yaushe zai waye?”

Karanta cikakken babi Ish 21

gani Ish 21:11 a cikin mahallin