3 Abin da na gani, da abin da na ji a wahayin, ya razanar da ni, ya sa ni cikin azaba kamar ta mace mai naƙuda.
Karanta cikakken babi Ish 21
gani Ish 21:3 a cikin mahallin