Ish 22:7 HAU

7 Kwarurukansu masu dausayi na ƙasar Yahuza suna cike da karusai, sojoji kuma a kan dawakai suna tsattsaye a ƙofofin Urushalima.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:7 a cikin mahallin