Ish 23:11 HAU

11 Ubangiji ya miƙa dantsensa a kan tekun, ya hamɓarar da mulkoki. Ya umarta a lalatar da manyan biranen ciniki na Taya.

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:11 a cikin mahallin