Ish 23:13 HAU

13 (Mutanen Babila ne, ba na Assuriya ba, waɗanda suka bar namomin jeji su murƙushe Taya. Mutanen Babila ne suka gina hasumiya, suka ragargaza kagarar Taya suka bar birnin kango.)

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:13 a cikin mahallin