Ish 23:4 HAU

4 Birnin Sidon, ke abar kunya ce! Teku da manyan zurfafan ruwaye sun yanke hulɗa da ke, sun ce, “Ban taɓa haihuwar 'ya'ya ba, ban taɓa goyon 'ya'ya mata ko maza ba.”

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:4 a cikin mahallin