Ish 24:2 HAU

2 Bala'i ɗaya ne zai sami kowa da kowa, firistoci da sauran jama'a, bayi da iyayengijinsu, masu saye da masu sayarwa, masu ba da rance da masu karɓa, attajirai da matalauta.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:2 a cikin mahallin