Ish 28:1 HAU

1 Mulkin Isra'ila ya ƙare, darajarsa tana dushewa kamar rawanin furanni a kan shugabanninsa da suka bugu da giya. Sun bulbula turare a kawunansu na girmankai, amma ga su nan a kwance bugaggu.

Karanta cikakken babi Ish 28

gani Ish 28:1 a cikin mahallin