14 Yanzu fa ku mutane masu girmankai, da kuke mulki a nan a Urushalima a kan wannan jama'a, ku saurara ga abin da Ubangiji yake faɗa.
Karanta cikakken babi Ish 28
gani Ish 28:14 a cikin mahallin