Ish 29:23 HAU

23 Za ku ga 'ya'yan da zan ba ku, sa'an nan ne za ku tabbatar, cewa ni ne Allah Mai Tsarki na Isra'ila. Za ku girmama ni, ku yi tsorona.

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:23 a cikin mahallin