Ish 29:5 HAU

5 Ya Urushalima, dukan baƙin da suka auka miki da yaƙi za a hure su kamar yadda iska take hure ƙura, sojojinsu kuma masu firgitarwa za a hure su kamar yadda iska take hure tattaka. Farat ɗaya ba zato ba tsammani,

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:5 a cikin mahallin