Ish 3:6 HAU

6 Lokaci yana zuwa sa'ad da mutanen wani dangi za su zaɓi ɗaya daga cikinsu, su ce, “Kai da kake da ɗan abin sawa za ka zama shugabanmu a wannan lokaci na wahala.”

Karanta cikakken babi Ish 3

gani Ish 3:6 a cikin mahallin