Ish 30:14 HAU

14 Za a ragargaza ku kamar tukunyar yumɓu, da mummunar ragargazawa har da ba za a sami 'yar katangar da za a ɗauki garwashin wuta ba, ko a ɗebo ruwa daga randa.”

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:14 a cikin mahallin