Ish 30:28 HAU

28 Ya aika da iska a gabansa kamar rigyawa wadda take kwashe kome, ta tafi da shi. Yakan gwada al'ummai ya kai su hallaka, yakan sa dukan shirye-shiryensu na mugunta su ƙare.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:28 a cikin mahallin