Ish 32:13 HAU

13 ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya ne suke girma a ƙasar jama'ata. Ku yi kuka domin dukan gidajen da mutane suke murna a cikinsu dā, domin kuma birnin da yake cike da jin daɗi a dā.

Karanta cikakken babi Ish 32

gani Ish 32:13 a cikin mahallin