Ish 33:14 HAU

14 Jama'ar Sihiyona cike da zunubi suke, suna ta rawar jiki don tsoro. Suka ce, “Hukuncin Allah kamar wuta ce mai ci har abada. Akwai wani daga cikinmu da zai iya tsira daga irin wannan wuta?”

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:14 a cikin mahallin