Ish 33:16 HAU

16 Sa'an nan za ku yi nasara, ku kuma zauna lafiya kamar kuna cikin kagara mai ƙarfi. Za ku sami abincin da za ku ci da ruwan da za ku sha.

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:16 a cikin mahallin