Ish 33:8 HAU

8 Manyan karauku suna da hatsari har ba mai iya binsu. Aka keta yarjejeniya, aka ta da sharuɗa. Ba a kuma ganin girman kowa.

Karanta cikakken babi Ish 33

gani Ish 33:8 a cikin mahallin