Ish 34:1 HAU

1 Ku zo, ku jama'ar dukan al'ummai! Ku tattaru ku kasa kunne. Bari dukan duniya, da kowane mai zama cikinta, ya zo nan ya kasa kunne.

Karanta cikakken babi Ish 34

gani Ish 34:1 a cikin mahallin