13 Ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya za su tsiro su yi girma a cikin dukan fādodi da garuruwa masu garuka, diloli da mujiyoyi za su zauna a cikinsu.
Karanta cikakken babi Ish 34
gani Ish 34:13 a cikin mahallin