9 Ba za a sami zakoki a can ba,Mugayen namomin jeji ba za su bi ta can ba.Waɗancan da Ubangiji ya fansarSu za su zo gida ta wannan hanya.
Karanta cikakken babi Ish 35
gani Ish 35:9 a cikin mahallin