Ish 36:19 HAU

19 Ina suke yanzu, wato gumakan Hamat da na Arfad? Ina gumakan Sefarwayim? Ba ko ɗaya da ya ceci Samariya, ko ba haka ba?

Karanta cikakken babi Ish 36

gani Ish 36:19 a cikin mahallin