Ish 37:2 HAU

2 Ya aiki Eliyakim mai kula da fāda, da Shebna marubucin ɗakin shari'a, da manyan firistoci zuwa wurin annabi Ishaya ɗan Amoz. Su kuma suna saye da tsummoki.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:2 a cikin mahallin