Ish 40:26 HAU

26 Ka dubi sararin sama a bisa!Wane ne ya halicci taurarin da kake gani?Shi wanda yake musu jagora kamar sojoji,Ya sani ko su guda nawa ne,Yana kiran dukansu, ko wanne da sunansa!Ikonsa da girma yake,Ba a taɓa rasa ko ɗayansu ba!

Karanta cikakken babi Ish 40

gani Ish 40:26 a cikin mahallin