Ish 41:10 HAU

10 Kada ka ji tsoro, ina tare da kai,Ni ne Allahnka, kada ka bar kome ya firgita ka.Zan sa ka yi ƙarfi, in kuma taimake ka,Zan kiyaye ka, in cece ka.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:10 a cikin mahallin