Ish 41:19 HAU

19 Zan sa itatuwan al'ul su tsiro a hamada,Da itacen ƙirya, da itacen ci-zaki, da zaitun.Ƙeƙasasshiyar ƙasa za ta zama kurmi,Jejin itatuwan fir.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:19 a cikin mahallin