Ish 41:22 HAU

22 Ku zo nan ku faɗi abin da zai faru nan gaba,Ku bayyana wa ɗakin shari'a abubuwan da suka riga sun faru,Ku faɗa mana yadda zai zama duka,Domin lokacin da ya faru mu mu sani.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:22 a cikin mahallin