Ish 41:4 HAU

4 Wane ne ya sa wannan ya faru?Wane ne ya ƙudurta labarun tarihi?Ni Ubangiji, ina can tun da farko,Ni kuma Ubangiji Allah,Zan kasance a can har ƙarshe.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:4 a cikin mahallin