Ish 41:7 HAU

7 Masassaƙi yakan ce wa maƙerin zinariya, ‘A gaishe ka!’Wanda yake gyara gumaka ya yi sumulYana ƙarfafa wanda yake harhaɗa su.Wani yakan ce, ‘Haɗin ya yi kyau,’Sukan kuma manne gumakan da ƙusoshi.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:7 a cikin mahallin