22 Amma yanzu an washe mutanensa,Aka kukkulle su a kurkuku,Aka ɓoye su a rami.Aka yi musu fashi, aka washe su,Ba wanda ya zo domin ya kuɓutar da su.
Karanta cikakken babi Ish 42
gani Ish 42:22 a cikin mahallin