Ish 43:24 HAU

24 Ba ku sayi turare domina ba,Ko ku gamshe ni da kitsen dabbobinku.Maimakon haka, sai kuka nawaita mini da zunubanku,Kuka gajiyar da ni da abubuwan da kuke aikatawa da ba daidai ba.

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:24 a cikin mahallin