28 Zan musunci masu mulkin tsattsarkan masujadai,Saboda haka zan jawo wa Isra'ila hallaka,Zan bari a la'anta mutanena su sha zagi!”
Karanta cikakken babi Ish 43
gani Ish 43:28 a cikin mahallin