Ish 43:4 HAU

4 Zan ba da dukan al'ummai don in ceci ranku,Gama kuna da daraja a gare ni,Gama na ba ku girma, ina kuma ƙaunarku.

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:4 a cikin mahallin