Ish 43:6 HAU

6 Zan faɗa wa kudu su bar su su tafi,Arewa kuma kada su riƙe su a can.Bari mutanena su komo daga manisantan ƙasashe,Daga kowane sashi na duniya.

Karanta cikakken babi Ish 43

gani Ish 43:6 a cikin mahallin