3 “Zan ba da ruwa ga ƙasa mai ƙishi,In kuma sa rafuffuka su yi gudu a hamada.Zan kwararo da albarka a kan 'ya'yanku,In sa albarkata kuma a kan zuriyarku.
Karanta cikakken babi Ish 44
gani Ish 44:3 a cikin mahallin