Ish 45:12 HAU

12 Ni ne wanda ya halicci duniya,Na kuma halicci mutum don ya zauna cikinta.Da ikona na shimfiɗa sammai,Ina kuwa mallakar rana, da wata, da taurari.

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:12 a cikin mahallin