Ish 45:21 HAU

21 Ku zo ku gabatar da matsalarku a ɗakin shari'a,Bari waɗanda aka kai ƙara su yi shawara da juna.Wane ne ya faɗi abin da zai faru,Ya kuma yi annabci tuntuni?Ashe, ba ni ba ne, Ubangiji, Allah wanda ya ceci mutanensa?Ba wani Allah sai ni.

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:21 a cikin mahallin