Ish 45:4 HAU

4 Na sa ka domin ka taimaki bawana Isra'ila,Jama'ar da ni na zaɓa.Na ba ka girma mai yawa,Ko da yake kai ba ka san ni ba.

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:4 a cikin mahallin