Ish 45:8 HAU

8 Zan aiko da nasara daga sararin sama kamar ruwan sama.Ƙasa za ta buɗe ta karɓe ta,Za ta kuwa hudo da 'yanci da gaskiya.Ni Ubangiji, ni zan sa haka ya faru.”

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:8 a cikin mahallin