Ish 46:4 HAU

4 Ni ne Allahnku, zan kuwa lura da ku,Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura.Ni na halice ku zan kuwa lura da ku,Zan yi muku taimako in kuwa kuɓutar da ku.”

Karanta cikakken babi Ish 46

gani Ish 46:4 a cikin mahallin