Ish 47:6 HAU

6 Na yi fushi da mutanena,Na maishe su kamar su ba nawa ba ne.Na sa su a ƙarƙashin ikonki,Ba ki kuwa yi musu jinƙai ba,Har da tsofaffi ma kin ba su wuya.

Karanta cikakken babi Ish 47

gani Ish 47:6 a cikin mahallin