Ish 48:13 HAU

13 Dantsena ne ya kafa harsashin ginin duniya,Ya kuma shimfiɗa sammai.Lokacin da na kira duniya da sararin sama,Sukan zo nan da nan, su gabatar da kansu!

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:13 a cikin mahallin