Ish 48:6 HAU

6 “Dukan abin da na faɗa yana cika yanzu,Sai ku yarda, faɗata gaskiya ce.Yanzu zan faɗa muku sababbin abubuwan da za su zo,Abubuwan da ban bayyana su a dā ba.

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:6 a cikin mahallin