12 A cikin bukukuwanku kuna kaɗa garaya, da bandiri, da bushe-bushe, da ruwan inabi. Amma ba ku gane da abin da Ubangiji yake yi ba.
Karanta cikakken babi Ish 5
gani Ish 5:12 a cikin mahallin