Ish 5:14 HAU

14 Lahira ta ƙosa, ta wage bakinta. Ta lanƙwame manyan mutanen Urushalima da sauran babban taron jama'a masu hayaniya.

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:14 a cikin mahallin