Ish 5:19 HAU

19 Kukan ce, “Bari Ubangiji ya gaggauta ya aikata abin da ya ce zai yi don mu gani. Bari Allah, Mai Tsarki na Isra'ila, ya i da shirye-shiryensa. Bari mu ga abin da yake nufi.”

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:19 a cikin mahallin