Ish 5:28 HAU

28 Kibansu masu tsini ne, bakunansu kuwa a shirye suke don yin harbi. Kofaton dawakansu suna da ƙarfi kamar dutsen ƙanƙara, ƙafafun karusansu kamar guguwa ne.

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:28 a cikin mahallin